Sarkin Kano
Sarkin Kano na 16, Malam Muhammadu Sanusi II ya bayyana yadda ya ke son al'umma su tuna shi ta hanyar yi masa addu'a bayan ya koma ga mahallicinsa nan gaba.
Ashraf Sanusi Lamido Sanusi wanda ma’aikacin banki ne kuma masani a ilmin tattalin arziki ya fadi ra'ayinsa da ake shari'a a kotun tarayya kan sarautar Kano.
Sarkin Kano, Muhammadi Sanusi II ya bayyana musabbabin cire shi a kujerar sarautar Kano da gwamnatin Abdullahi Ganduje ta yi inda ya ce tsantsar siyasa ne kawai.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana gamsuwarta da yadda aka gudanar da Sallar Eid el-Kabir cikin kwanciyar hankali da lumana a fadin jihar.
Sarkin Kano na 16 Alhaji Muhammadu Sanusi II ya gudanar da hawan Sallah kamar yadda aka saba a birnin Kano. Sarkin ya jagoranci Sallah Idi a masallacin Kofar Mata.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta nuna rashin amincewa da hukuncin kotu wanda ya sanya mata tarar N10m kan Aminu Ado Bayero.
Babbar kotun tarayya mai zama a Kano ta ce za ta sanar da hukuncinta kan bukatar da ta nemi soke sabuwar dokar masarautar Kano da Gwamna Abba Kabir ta yi.
Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya taya gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, murnar zuwan babbar Sallah.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya magantu kan rigimar sarautar Kano inda ya ce zargin bata masa suna ne kadai zai kai shi kotu idan aka tuge shi a sarauta.
Sarkin Kano
Samu kari