Nyesom Wike
A labarin nan, za a ji yadda wani jagora a jam'iyya mai mulki ta APC, Joe Igbokwe ya bukaci a raba A.M Yerima da kakinsa don ya yi tsayin daka yayin sa'insa da Wike.
Shahararren lauya a Arewacin Najeriya, Abba Hikima ya goyi bayan matashin sojan da ya samu sabani da Ministan Abuja, Nyesom Wike, yana cewa bai aikata laifi ba.
Kungiyar farar hula ta CISLAC da wasu lauyoyi sun soki ministan Abuja, Nyesom Wike kan gardama da wasu jami'an soja a Abuja a kan mallakar wani fili.
Tsohon ministan sufuri a Najeriya, Osita Chidoka ya bukaci ministan Abuja Nyesom Wike ya nemi afuwa ga jami’in soja da ya zaga a rikicin fili a Gaduwa.
Tsohon shugaban sojan kasan Najeriya, Tukur Yusuf Buratai ya ce dole ne ministan Abuja, Nyesom Wike ya ba da hakuri bayan rigima da sojan Najeriya a Abuja.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya yi martani bayan cacar baki da sojoji kan mallakar fili a Abuja. Wike ya ce ba zai lamunci karya doka ba a birnin tarayya Abuja.
An samu rigima mai zafi a birnin Abuja a yau Talata yayin da sojoji suka hana Ministan Abuja, Nyesom Wike, shiga wani fili da ake rikici a Gaduwa.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta shirya daukar matakin ladabtarwa kan ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike. Ta shirya korarsa daga jam'iyyar.
A labarin nan, za a ji yadda Ministan Abuja, Nyesom Wike ya kara wa masu kadarori a wasu sassan birnin tarayya wa'adin kwanaki na biyan harajin N5m.
Nyesom Wike
Samu kari