Nyesom Wike
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya sallami duka shugabanninn kananan hukumomi 23 a jihar bayan wa'adinsu ya kare a jiya Litinin 17 ga watan Yuni.
Majalisar dattijai ta amince da bukatar shugaban kasa Bola Tinubu na kara Naira biliyan 98.5 a kasafin kudin babban birnin tarayya na shekarar 2025.
Ɗaya daga shugabannin shiyyar kudu maso kudancin ƙasar nan, Edwin Clark ya bayyana yadda tsohon Goodluck Jonathan ne ya ƙaƙaba musu Nyesom Wike a Rivers.
Kungiyar Rivers Development Foundation (RiDeF) ta ba Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara shawarar bincikar shugabannin ƙananan hukumomi masu barin gado.
Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike ya kare matakinsa na umartar sakatarorin din-din-din kan durkusawa Bola Tinubu da suka yi a Abuja inda ya ce hakan nuna godiya ne.
A ranar Alhamis ne majalisar wakilai ta umarci kwamitinta kan da’a da alfarma da ya binciki Hon. Ikenga Ugochinyere, bisa zargin bata sunan majalisar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya kwarara yabo ga Ministan Abuja, Nyesom Wike kan irin kokarin da ya ke yi a birnin Abuja inda ya ce ya fita daban da saura.
Jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ta zargi Gwamna Siminalayi Fubara da cuwa cuwa kan wasu ayyukan da ya bude a jihar yayin cika shekara kan mulki.
A safiyar yau Litinin ne ma’aikatan hukumar babban birnin tarayya Abuja suka rufe kofar sakatariyar hukumar da ke kan titin Kapital 11, Garki, Abuja.
Nyesom Wike
Samu kari