Nyesom Wike
Ana ta kokarin ganin an sasanta sabon Gwamnan Ribas da Nyesom Wike. A nan aka ji Shugaban kasa ya yi watsa-watsa da Gwamna Simi Fubara wajen taron sulhu.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya bayyana dalilin da ya sanya ya kulla yarjejeniyar zaman lafiya tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar, Nyesom Wike.
Shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Umar Damagun, ya ce babu wani ɗan jam'iyar da ya fi karfin a hukunta shi, yana cewa Wike da wasu zasu ɗanɗana kuɗarsu.
Demola Rewaju ya fadi yadda Nyesom Wike zai yi amfani da PDP wajen taimakawa Tinubu a 2027. Demola Rewaju ya bukaci NWC da NEC su zauna a kan sha'anin Wike.
Mambobin kwamitin gudanarwa na jam'iyyar PDP ta ƙasa sun shiga ganawar gaggawa a Abuja domin nazari kan yarjejeniyar sulhun rikicin siyasar jihar Ribas.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta sanya kafa ta yi fatali da yarjejeniya takwas da Shugaba Tinubu ya cimmawa domin warware rikicin Rivers.
Za a ji yadda Bola Tinubu da Kashim Shettima su ka bi wajen dinke barakar Fubara-Wike. Kusan dai Gwamna, Minista da ‘Yan Majalisa sun samu yadda su ke so.
An bayyana sunayen manyan yan siyasan da suka sanya hannu a yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma a tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Nyesom Wike.
Raji Babatunde Fashola SAN ya ce bai kamata Bola Tinubu ya shiga rigimar siyasar Ribas da Ondo ba. Tsohon Gwamnan Legas yake cewa katsalandan bai dace ba.
Nyesom Wike
Samu kari