Nyesom Wike
Shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta kasa watau PDP, Dakta Iyorchia Ayu, ya musanta rahoton da ake yadawa cewa ya lallaba Patakwal wurin gwamna Nyesom Wike.
A yau Gwamnonin G5 da ke fada da Atiku Abubakar a PDP za su bayyana matsayarsu. Gwamnonin za su duba yadda siyasar Jiharsa ta ke tafiya ne kafin su tsaida wani
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace ba gudu ba ja da baya duk zagin masu zagi da hantarar masu hantara ba zai sa ya sauya aniyarsa ba a zaben shugaban kasa.
Tsohon shugaban amintattun PDP, Sanata Walid Jibrin yace ko daya daga cikin mambobin tawagar G5 da ta kunshi gwamnoni 5 ba zai sauya sheka zuwa wani wuri ba.
Gwamonin G5 na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun dira Ibadan, babban birnin jihar Oyo, don kaddamar da kamfen din Gwamna Seyi Makinde na tazarce
Har yanzun an ata kai kawo domin lalubo bakin zaren da dinke varakar cikin gida da ta hana babbar jam'iyya zama lafiya, wata tsohuwar Minista ya sa baki a batun
Adawar ‘Yan G5 ba za ta hana Atiku Abubakar samun mulki ba. Sanata Dino Melaye yana ganin duk ‘Yan Jam’iyyar PDP har zuwa ‘Yan APC za su zabi Atiku ne a 2023.
Nyesom Wike ya yi martani da jin cewa a maimakon Obasanjo ya goyi bayan Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a 2023, ya bada karfinsa ne ga Peter Obi na LP.
Gwamna Nyesom Ezenwo Wike ya dawo Najeriya daga kasar waje kuma daga dawowarsa ya mayar da martani kan barazanar korarsa da ake yi daga jam'iyyar adawa ta PDP.
Nyesom Wike
Samu kari