Nuhu Ribadu
'Yar gwagwarmaya, kuma 'yar siyasa a Arewacin Najeriya, Hajiya Naja'atu Muhammad ta tabbatar da cewa akwai shaidar Nuhu Ribadu ya zargi Tinubu da rashawa.
Hadimin Bola Tinubu a bangaren tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bukaci Hajiya Naja’atu Muhammad ta janye kalamanta a wani bidiyon TikTok da ya ce na bata suna ne.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya bayyana cewa dole ce ya sa ya yi sulhu da 'yan ta'adda da su ka addabi mazauna kananan hukumomi daban-daban na jihar.
Gwamnatin tarayya ta ce kokarin da hukumomin tsaro su ke yi ya na taka muhimmiyar rawa domin a kawar da ta'addanci a fadin Najeriya a cikin shekaru biyu.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya nada Sani Ahmadu Ribadu, wanda ya kasance kani ne ga Malam Nuhu Ribadu, matsayin sabon Sarkin Fufore.
Mai ba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya fadi matakan da ya kamata a dauka kan rashin da tsaro inda ya ce dole a nemi taimakon al'umma.
Najeriya ta karyata zarge-zargen da jamhuriyyar Nijar ta yi na cewa ta na da hannu wajen shigo da 'yan ta'adda bayan ta ba Faransa damar shigo da sojoji kasar.
Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci (NSCIA) ta yi kira ga yan kasa da su kwantar da hankulansu kan kudirin haraji da ake ta magana a kai musamman a Arewa.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya tabbatar da sakin yara hudu da aka sace a Millennium City, sakamakon nasarar kwamitin yarjejeniyar zaman lafiya da aka kafa.
Nuhu Ribadu
Samu kari