Matasan Najeriya
Bidiyon wata matashiya wacce ta gina karamin gida tana da shekaru 19 ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Matashiyar ta ce ta tara kudin siyan kayan gini.
Wani matashi dan Najeriya ya dage cewa sai ya karbi N80 da wani mai yi masa wanki da guga ya tsinta a aljihunsa. Hirar da suka yi ta Whatsapp ya yadu a Twitter.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya ta haddasa cece-kuce a tsakanin jama’a bayan an gano ta tana dafa taliya da lemun mirinda da sukari. Ba a san dalilinta ba.
Ya kamata a karrama Kekwaaru Ngozi Mary saboda tsabagen gaskiya da rashin ha’incinta, wannan buduwara ta na aiki ne a otel, ta tsinci kusan N55m, tayi cigiya.
Wani bidiyo da ke nuna wata mata tana tuka Amala a katon tukunya ya sa mutane jinjina wa hikimar da take da shi. Sun yi mamakin yadda ta yi amfani da na'ura.
Wata dalibar Najeriya wacce ke karatu a jami’ar Baze, Abuja ta bayyana cewa ita kadai ce a gaba daya ajinta kuma tana karantar bangaren ‘Petroleum Chemistry’.
Tsohon Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a ranar Laraba, ya taya mabiya addinin Islama a Najeriya murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci ta 1445 bayan Hijrah.
Gwamnan Katsina ya dauko matashi, Abdulrahim M. Ma’aji da ya yi karatu a Sudan domin ya zama Likitansa. An kafa jami’ar da ya yi karatu da Ibn Sina ne a 2000.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya makance na wucin gadi yayin da yake kokarin shiga kundin bajinta na Guinness a matsayin mutum da ya fi dadewa yana kuka.
Matasan Najeriya
Samu kari