Matasan Najeriya
Wani matashi ya wallafa wani faifan bidiyo da aka gano wani dalibi hannunsa na rawa ya na kokarin duba sakamakon jarrabawar 'JAMB', a karshe ya samu maki 158.
Yanzu muke samun labarin yadda hukumar NBS ta ba da rahoton raguwar farashin gas a kasar nan idan aka kwatanta da yadda yake a watan Afrilun bana da ya gabata.
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan sanda suka kama wata saniya da ake zaton wasu 'yan kungiyar asiri ne suka siya domin aikata barnarsu na shekarar nan.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce yayin da ta zaolayi wani mai gadi a kantin siyayya. Ta ce ya biyo ta domin su yi nishadi, sai kuma ta bayyana ba dashi take ba.
Wani hazikin matashi dan Najeriya wanda ya kera motar G-Wagon da kayayyaki na cikin gida ya ja jinjina daga mutane a dandalin TikTok. Mama Uka na son motar.
Attajirin dan Najeriya ya bayyana cewa yana nan a kan bakarsa na daukar nauyin karatun Mmesoma duk da ta kirkiri sakamakon JAMB dinta. Ya ce zai bata shawara.
Wani dan Najeriya, Oluwatobi, ya fara wakar yabo a kokarinsa na kafa tarihi a kundin tarihi na duniya a matsayin mutum da ya fi kowa dadewa yana rera waka.
Wani tsoho da ya rasa matarsa da yaransa biyar ya nuna godiya ga wani bawan Allah da ya yi masa kyautar kudi. Ya tuna yadda mutuwa ta raba shi da iyalinsa.
Wata budurwa mai suna maryam ta wallafa bidiyon zankada-zankaɗan yan mata kawayenta na makaranta a shafin TikTik, da yawan mutane sun yi sharhi da fatan alheri.
Matasan Najeriya
Samu kari