Matasan Najeriya
Wani matashi da ke yi wa kasa hidima mai suna Samuel ya rasa ransa yayin kallon wasan Najeriya da Afirka ta Kudu a jiya Laraba 7 ga watan Faburairu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa mutane miliyan 88.4 ne suke tafiyar da rayuwarsu cikin matsanancin talauci a Najeriya. Ma'aikatar noma ce ta tabbatar da haka.
Jarumar fina-finai a Nollywood, Mary Remmy Njoku ta bayyana matsayarta kan yin aure a rayuwar dan Adam inda ta ce ya kamata a bar marasa aure su sarara a rayuwarsu.
Mazauna birnin Minna da ke jihar Neja sun fito zanga-zangar nuna rashin jin dadi kan tsadar rayuwa a kasar inda suka bukaci gwamnati ta dauki mataki.
Ma’aikatar matasa ta Najeriya a ranar Lahadi, 4 ga watan Fabrairu, ta ce ba ta da tabbas cewa gwamnatin tarayya za ta kara alawus din masu yi wa kasa hidima (NYSC).
Wata matashiya yar Najeriya ta yi fice a soshiyal midiya bayan sanar da neman mijin aure. Masu amfani da soshiyal midiya sun yi martani sosai a shafinta na X.
Kwanaki kusan biyar da aka ji ta fito a bidiyo tana wasu kalamai, Sadiya Marshall ta janye maganganun da ta yi a kan Layla Ali Othman da Abdulrasheed Maina.
An samu tashin hankali kwanan nan a garin Ojah na jihar Edo. Wasu matasa a garin sun kai hari tare da kona fadar Olojah na Ojah, Oba Okogbe Lawani.
Wasu miyagu sun halaka shugabannin matasa biyu a jihar Delta ranar Litinin da ta gabata, Sanatan jihar ya yi Allah wadai da kisan gillan, ya nemi a ɗauki mataki.
Matasan Najeriya
Samu kari