Matasan Najeriya
Dattawan jami'yyar APC a jihar Kano sun bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan kiraye-kirayen korar shugaban jam'iyyar ta kasa, Dakta Abdullahi Ganduje.
Tsohon ministan Buhari ya bayyana cewa, duk abinda ke faruwa a Najeriya sakamako ne na abin da 'yan Najeriya suka zaba a zaben da ya gabata a kasar.
Wani dan Najeriya ya bada labari kan yadda kwatsam kwakwalwarsa ta koma fanko a dakin jarrabawa bayan ya kwanta da wata budurwa. Ya kasa rubuta koda kalma daya.
Rundunar sojin Najeriya ta fara dibar sabbin sojoji bangaren DSSC don inganta rundunar yayin da rashin tsaro ke kara kamari a fadin kasar baki daya.
Shahararren mawaki a Najeriya, Seun Kuti ya bayyana cewa talakawa ne kadai a Najeriya za su shiga aljanna musamman wadanda ba su da asusun banki.
Wata matashiya ta sanar da batar 'yar uwarta mai suna Halima wacce daliba ce a Jami'ar Abuja, ta bayyana cewa 'yar uwar tata ta fita da nufin zuwa makaranta.
Sanata Shehu Sani ya ce yan Najeriya basa bukatar karanta littafin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari domin dai komai ya faru ne a kan idanunsu.
Hukumar NSCDC ta cafke wani mahaifi mai suna Chinana Talida a birnin Abuja a kokarin siyar da ɗan cikinsa mai shekaru shida a duniya kan kudi miliyan 20.
Kungiyar al’ummar Najeriya mazauna kasar Burtaniya, sun tabbatar da rasuwar wata matashiya, Oluwaseun Bello wacce aka yi bikin kammala karatunta a kwanan nan.
Matasan Najeriya
Samu kari