Fadar shugaban kasa
Bola Tinubu zai nada masu taimakawa da ba shi shawara, ana sa ran wadanda za a nada za su kunshi masu magana da bakinsa da mukarraban cikin gida da mu ka kawo
Shugaban kasa Bola Tinubu ya sanar da dakatar da gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele da yammacin ranar Juma'a, 9 ga watan Yunin da muke ciki.
Tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi karin haske kan zancen kujerar ministan da ake cewa Tinubu zai ba shi, ya ce sun ƙara taɓo batun a Aso Villa.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yanzu haka rahotanni sun nuna ya shiga ganawa da jagoran jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Rabiu Musa Kwankwaso.
Wani hoto da dan shugaban kasa Bola Tinubu, Seyi Tinubu ya wallafa ya jawo kace-nace a kafar sadarwa ta intanet inda mutane ke mamakin rashin wuta a Villa.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ci gaba da zaman nema shawara daga masu ruwa da tsakin kasar nan, wannan karun ya gana ne da Sarakuna daga sassan ƙasa.
Maryam Abacha, mai dakin marigayi tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Sani Abacha ya bayyana cewa ko kadan ba ta kewar fadar shugaban kasar Najeriya.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana cewa daga cikin batutuwan da ya kaiwa shugaba Bola Tinubu har da rokon sako shugaban kungiyar IPOB. Nnamdi Kanu.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce tawagar G5 ta gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ne domin gaya masa halin da ake ciki da kuma manufar tawagar.
Fadar shugaban kasa
Samu kari