Fadar shugaban kasa
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi gyara a hukumomin tsaron Najeriya, inda ya kori babban hafsan tsaro da wasu shugabanni, ya kuma nada sababbi.
Shugaban hukumar NOA, Lanre Issa-Onilu ya dora alhakin gobarar tankar mai ta Neja kan sakaci da lalacewar dabi’u, yana mai cewa dibar mai laifi ne.
Farfesa Joash Amupitan ya zama shugaban INEC na kasa a hukumance bayan karbar rantsuwar kama aiki daga Shugaba Bola Ahmed Tinubu yau Alhamis a Aso Rock.
Shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC mai jiran gado, Farfesa Amupitan ya isa fadar shugaban kasa da ke Abuja domin karbar rantsuwar kama aiki daga Tinubu.
Gwamnatin tarayya ta yi ta’aziyya ga mutanen Neja bisa gobarar tankar man fetur da ta kashe fiye da 30, ta umurci NEMA da NOA su taimaka da wayar da kai.
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya gana da mai girma shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a Aso Rock mako daya bayan ya fice daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai bai wa sabon shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan rantsuwar kama aiki ranar Alhamis, ana sa ran zai gana da daraktoci.
Shugaba Tinubu ya nada Dr. Bernard Doro daga Jihar Filato a matsayin sabon minista, ya mika sunansa ga majalisar dattawa domin tantancewa da tabbatarwa.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ba wata budurwa, Joy Ogah damar zama mataimakiyar shugaban kasa na rana daya. Ta yi magana kan ilimin mata.
Fadar shugaban kasa
Samu kari