Fadar shugaban kasa
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi sababbin nade nade a hukumomin da su ka jibinci sadarwa, NCC da USPF.
Gwamna Charlea Soludo na jihar Anambra ya hadu da Bola Ahmed Tinubu a fadasa da ke Abuja, ya ce shugaban kasa na cikin koshin lafiya, yana aikinsa.
Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo ya ziyarci shugaban kasa a Aso Rock, an ga tambarin nan na Bola Tinubu a jikin hular da ya sanya yayin ziyarar.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya haifar da rudani game da nadin sabuwar shugabar hukumar Federal Character Commission (FCC), ya yi nadi juma ya soke.
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan wasu rahotanni da ke nuna cewa mai girma Bola Tinubu na fama.da rashin lafiya. Ta nuna cewa ba haka lamarin yake ba.
Fadar shugaban kasa ta caccaki Olusegun Obasanjo inda ta ce nasarorin Bola Tinubu cikin shekara biyu sun fi na PDP daga 1999 zuwa 2007, duk da matsin tattalin arziki
Gwamnatin tarayya ta ce matakan da ta dauka sun dakile 'yan kasar daga shiga tsananin matsin tattali da yunwa, kuma sunfarfado da darajar Naira a kan Dala.
A labarin nan, za a mai dakin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa kudin da take raba wa talakawan kasar nan bai fio=to daga baitul mali ba.
Sheikh Isa Ali Pantami ya bukaci gwamnatin Najeriya karkashin Bola Tinubu ta karrama Nasifa Abdullahi Aminu da ta lashe gasar Turanci ta duniya a London.
Fadar shugaban kasa
Samu kari