Malaman Izala da darika
Kungiyar Izala ta yi magana kan zargin hada kai da 'yan Darika wajen shirya taron mahaddata Kur'ani a goyi bayan Bola Tinubu a 2027. Ta ba siyasa a Qur'anic Festival
Allah ya yi wa Auwal Yusuf Sambo Rigachikun rasuwa a daren Litinin. Za a masa jana'iza a jihar Kaduna. Malamai da jagororin Izala sun shiga jimamin rashin.
Gwamnan jihar Bauchi ya yi nasiha ga Sheikh Jingir kan yadda Bola Tinubu ke tafiyar da mulki a kasar nan. Bala Muhammad ya ce a isar da sakon ga Bola Tinubu.
Abubakar Abdussalam Babangwale ya yi lacca a kan sababbin kudirorin gyaran haraji, ya fadi abin da ya kamata shugabanni da talakawan Arewa su yi kan batun.
Sheikh Abubakar Baban Gwale ya fallasa sharrin da yake kunshe cikin kudirin haraji, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ‘yan majalisar tarayya.
Malamin adinin musulunci a Najeriya, Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo ya samu karin matsayi zuwa Farfesa daga jami'ar Bayero ta Kano a yau Juma'a.
Malamin addinin Musulunci kuma jagora a cibiyar Albani Zariya, Sheikh Abdullahi Muhammad Assalafy ya rasu a jihar Kaduna. Yana cikin manyan daliban Albani.
Gwamnan Neja ya kafa kwamitin shura mai mutum 16 da suka hada da manyan malamai. Malaman Izala da Darika sun samu mukaman gwamnati a shiga kwamitin.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada manyan malaman Izala mukamai a gwamnatinsa. Sheikh Farfesa Abdullahi Sale Usman Pakistan da Salisu Shehu na cikin malaman.
Malaman Izala da darika
Samu kari