Hukumar Sojin ruwa
Rahotanni da muka samu sun ce masu zargin juyin mulkin 2025 sun yi shirin daukar tuba-tubabben Boko Haram da CJTF domin tallafa wa yunkurin kifar da gwamnati.
Sababbin bayanai sun tona asirin shirin juyin mulki. Har da shirin farmakar Fadar Shugaban Kasa, filayen jirgi da sansanin sojoji da yadda za a raba mukamai.
Rahoto na musamman kan tarihin kafuwar Rundunar Sojin Najeriya daga mutum 18 da aka fara da su a Legas zuwa babbar rundunar soja da ake ji da ita a Afirka.
Abin da aka yi a Hormuz ya fusata Donald Trump kwanaki da yin sulhu, an kai wa wasu jirage hari kuma a tabbatar da wanda ya yi ta’adin ba amma Amurka ta ce Iran ne.
A labarin nan, za a ji cewa Janar Christopher Musa mai ritaya, ministan tsaron Najeriya ya bayar da shawara a kan yadda za a yi aiki tare a kan rashin tsaro.
Mazauna yankunan Zurmi a jihar Zamfara sun koka bayan harin saman da rundunar sojin sama ta kai kasuwar Tumfa a Zurmi, inda aka ce kusan mutum 100 sun mutu.
Iran ta ƙwace jiragen ruwa guda biyu tare da kai wa na uku hari a mashigar Hormuz a yau 22 ga Afrilu, 2026, duk da amincewa da tsawaita wa'adin tsagaita buɗe wuta.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
A labarin nan, za a ji cewa wani yaro mai shekaru 15, Tijjani ya amsa cewa da shi aka kai mummunan harin da ya kashe Birgediya Janar a jihar Borno
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari