Hukumar Sojin ruwa
Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya umurci sababbin shugabannin rundunonin tsaro su haɗa kai da juna wajen tabbatar da zaman lafiya a ƙasar.
A labarin nan, za a ji takaitaccen tarihin manyan hafsoshin tsaron Najeriya da shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada bayan na baya sun bar aiki.
Sababbin sharuddan murabus na sojoji sun bayyana cewa tsofaffin manyan hafsoshin tsaron ƙasa za su samu manyan motoci da kudin jinya na N30m a shekara.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin hafsoshin tsaro da ya nada a fadarsa da ke Abuja, ya bukaci au ba mara da kunya a nauyin da aka dora masu.
Tinubu ya sauya shugabannin rundunonin tsaro, ya naɗa Oluyede, Shaibu, Aneke da Abbas a sababbin mukamai domin ƙarfafa tsaro da haɗin kai a Najeriya.
A yayin da ya sallami kusan dukkanin hafsoshin tsaron Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nada sababbin hafsoshi, ciki har da Janar Olufemi Oluyede wanda ya zama CDS.
Babban Fasto mai hasashe kan siyasa ya sake fitar da wasu bayanai masu ban tsoro kan Bola Tinubu inda ya ce za a kifar da gwamnatinsa a yan watannin nan.
A labarin nan, za a ji yadda ruwa kamar da bakin kwarya a jihar Kaduna ya jefa bayin Allah a cikin wahala saboda rushewar muhallansu a sassa da dama.
A labarin nan, za a ji cewa mutum guda ya koma ga Mahaliccinsa a jihar Jigawa bayan gini ya fado masa sakamakon mamakon ruwan sama na kwanaki biyu.
Hukumar Sojin ruwa
Samu kari