Mawakan Najeriya
Matar mawaki Ado Gwanja, Maryam, ta haifi ɗa namiji mai suna Nawab. Mutane sun taya su murna tare da addu’ar Allah ya raya yaran cikin Musulunci.
Mawaki Dauda Kahuta Rarara ya ce lokaci ya wuce da za a ci gaba da zurawa Janar Abdourahamane Tchiani ya na garkuwa da jamhuriyyar Nijar da tsohon shugaba, Bazoum.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce game da zargin shugaban kasar Nijar kan Najeriya, mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya soki Abdourahamane Tchiani kan kalamansa.
Mawaka irinsu Sadiq Saleh, Ado Gwanja, da Umar M Shareef sun yi fice a 2024 da wakokinsu na soyayya, al'adun Hausa, da kuma salon da ke sanya rawa a gidajen biki.
Mawaki Rarara ya saki sabuwar wakar biki wadda ya yiwa Alhaji Ibrahim Yakubu da amaryarsa, Khadija. Bidiyon wakar ya jawo ce-ce-ku-ce a soshiyal midiya.
Ado Gwanja ya saki kundin wakoki mai taken Dama Nine wanda ya ƙunshi sababbin wakoki 18, yanzu ana iya sauraron su a YouTube, Audio Mack da Apple Music.
Ice Prince ya bayyana wahalhalunsa a matsayin maraya, ya gaza shiga jami’a saboda N20,000, amma ya ce nasararsa hujja ce cewa komai zai yiwu a rayuwa.
Jami'ar Sule Lamido ta amince da nazarin wakokin Nura M Inuwa. Mawakin ya bayyana wakokin da za a bincika, ciki har da "Hindu" da "Bakin Alkami."
Mawaki Abdul Respect ya angwance da Hassana Abubakar a Kano. Shahararrun mawaka da jarumai kamar Ado Gwanja, Momee Gombe, da Ali Nuhu sun halarci bikin.
Mawakan Najeriya
Samu kari