Mawakan Najeriya
Mawakin Najeriya, 2Baba ya nemi auren 'yar majalisar Edo, Natasha Osawaru, ya kuma musanta cewa tana da hannu a matsalolin aurensa da Annie Idibia.
Mawaki 2Baba ya sanar da soyayyarsa ga Natasha Osawaru, ‘yar majalisar Edo, kwanaki 16 bayan rabuwarsa da Annie, yana mai cewa zai aure ta nan gaba.
Dauda Kahutu Rarara ya saki waka ta biyu, a jerin wakoki 9 na caccakar shugaban Nijar, Tchiani, yayin da Kosan Waka ya fitar da waka mai kare Tchiani.
Fitaccen mawakin Najeriya Innocent Idibia, wanda aka fi sani da 2Baba ko kuma Tuface ya fito ya tabbatarwa duniya cewa ya saki matarsa Annie Idibia.
Fitaccen mawaki Senwele, daga jihar Kwara, ya rasu bayan 'yar gajeriyar rashin lafiya. An ce marigayin ya yi fice a salon wakokinsa na Dadakuada mai ban dariya.
Usman Soja Boy ya ce Kannywood ba ta tsinana masa komai ba. Ya yi zargin shi ne ke taimakawa masana’antar, kuma dakatarwar ba za ta wani dame shi ba.
Ustaz Abubakar ya yiwa Rarara martani kan kalamansa game da Janar Tchiani, ya jaddada bukatar hadin kai da zaman lafiya tsakanin Najeriya da Nijar.
Rahama Sadau da Umar M Shareef sun taka rawa a Kaduna don murnar sabuwar shekara. Bidiyonsu ya jawo martani masu dadi, inda jama'a ke musu addu’a da fatan alheri.
Matar mawaki Ado Gwanja, Maryam, ta haifi ɗa namiji mai suna Nawab. Mutane sun taya su murna tare da addu’ar Allah ya raya yaran cikin Musulunci.
Mawakan Najeriya
Samu kari