Hukumar Sojin Najeriya
Rundunar tsaro a Najeriya ta ce makiyayan kasashen ketare ne ke kai hari a jihohin Benue da Plateau, inda suka shigowa ƙasar ta iyakoki masu rauni.
Rundunar sojojin Najeriya na ci gaba da samun galaba kan miyagu da yan bindiga bayan kisan wani mashahuri mai suna Abubakar da aka fi sani da Mallam.
Boko Haram sun kai hari sansanin sojoji a Buni Yadi, jihar Yobe, inda suka kashe sojoji hudu, suka lalata makamai, motocin yaki da bindigogin rundunar.
Yayin da sojoji ke ci gaba da kokarin kakkabe ƴan bindiga, an ruwaito cewa wasu jagororin 'yan bindiga sun yi wata muhimmiyar ganawa a dajin Zamfara.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ƴan bindiga da ake zargin yaran Bello Turji ne sun kai farmaki garuruwa da ke karamar hukumar Isa a Sokoto.
Rahotanni daga jihar Benue sun tabbatar da cewa jami'an tsaro sun kashe Aungwa Sesugh, wanda aka fi sani da Tino Brown, a harin Zaki-Biam da ke jihar Benue.
Kotun soja a Enugu ta yanke hukuncin kisa ga Adamu Mohammed saboda kashe budurwarsa, yayin da wani soja, Abubakar Yusuf, zai yi shekaru 10 a gidan yari.
An samu sauki bayan fitaccen jagoran 'yan bindiga, Harisu Babba Yauni, ya mutu tare da wasu daga cikin yaransa guda 10 a rikicin cikin gida da ya auku a Katsina.
Rahotanni sun tabbatar cewa yan bindiga sun kai hari a lokacin sallar Isha a Tudun Malamai da ke karamar hukumar Faskari a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Hukumar Sojin Najeriya
Samu kari