NLC
Kungiyoyin kwadago na duniya karkashin inuwar International Trade Union Conference da Public Service International sun fusata da gwamnatin Najeriya.
Kungiyar kwadago ta bayyana cewa za ta kai shugabanta, Joe Ajaero asibiti domin tabbatar da lafiyarsa bayan kamun da DSS ta masa. NLC ta bukaci a saki takardunsa.
Gwamnatin tarayya ta fito ta yi magana kan dalilin da ya sanya jami'an tsaro suka cafke shugaban kungiyar kwadago ta kasa (NLC), Kwamared Joe Ajaero.
Gwamnan Delta, Sheriff Oborevwori ya bayyana cewa gwamnatinsa ta gama shiri, tana jiran taswirar aiwatar da sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000 ne.
A labarin nan, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya caccaki yadda gwamnatin Bola Tinubu ke kokarin murkushe kungiyoyi masu zaman kansu.
Hukumar DSS ta tsorata da barazanar kungiyar NLC inda ta sake shugabanta, Kwamred Joe Ajaero mintuna kafin wa'adin da aka gwamnatin Bola Tinubu ya cika.
Kungiyar kwadago ta TUC ta bayyana cewa tana ganin ba cire tallafin mai ba ne asalin abin da ya kawo tsadar man fetur, ya ɗora laifin kan karya darajar Naira.
Kungiyar kwadago ta bukaci Bola Tinubu ya rage kudin mai, rage kudin wutar lantarki, sake shugaban kwadago, Joe Ajearo da kuma fara biyan sabon albashi na N70,000.
A wannan labarin, kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta bayyana damuwa kan halin da shugabanta, Kwamred Joe Ajaero a filin jirgi a Abuja a hanyarsa ta zuwa Birtaniya.
NLC
Samu kari