Hadiza Gabon
Jama'a sun yi cece-kuce a soshiyal midiya bayan bayyanar sabon hoton fitacciyar jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon. Sun ce sam ramar da tayi bai karbe ta ba.
A ranar 1 ga watan Nuwamba ne jarumar Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, ta maka wani mutum a kotun Kaduna kan zargin bata mata suna a cikin al’umma.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa sojojin da suka yi juyin mulki a Gabon sun tabbatar ma sa da abinda yake tsoro game da juyin mulkin Nijar.
Bayan juyin mulkin Gabon, AU ta bayyana bacin rai tare da bayyana hakan a matsayin abin da bai dace ba. A cewar AU, hakan ya saba da doka a wannan zamanin.
Wata kotun shari'ar musulunci mai zaman ta a Magajin Gari, Kaduna, ta tura ƙarar da ake yiwa jaruma Hadiza Aliyu Gabon zuwa babbar kotun shari'ar musulunci.
Kotun Shari'ar Musulunci dake zama a Magajin Gari, Kaduna sun amince da shiri. Sulhu tsakanin jaruma Hadiza Gabon da Bala Usman, ta ɗage zaman zuwa 15 ga wata.
Shaida a shari'ar Hadiza Aliyu Gabon da wani Bala Musa, ya fadama kotun Shari’a da ke zama a Kaduna cewa da idonsa ya ga jarumar lokacin da suke kiran bidiyo.
Auwal Isah West ya fito ya bai wa abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon hakuri kan raddin da yayi mata sakamakon caccakar wasu manyan jaruman masana’antar da tayi.
Jarumin masana’anytar shirya fina-finan Hausa na Kannywood, Auwal Isah West ya caccaki abokiyar sana’arsa, Hadiza Gabon bayan ta soki wasu manyan masana'antar.
Hadiza Gabon
Samu kari