Kasafin Kudi
Majalisar Anambra ta amince da kasafin kudin 2025 na N607bn, wanda ke kunshe da kashi 23 na gudanarwa da kashi 77 na manyan ayyuka. An yabawa Gwamna Suludo.
Kasafin 2025 na Tinubu ya kai N47.96trn kuma yana da niyyar rage hauhawar farashi, daidaita darajar Naira, da ƙara samar da mai da kuɗin shiga. ACHR ta magantu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana fatan dagawar darajar Naira. Wannan. A zuwa bayan ya gabatar da kasafin 2025 a ranar Laraba inda ya sa Dala a kan N1500.
Ofishin kula da harkokin kasafin kudin tarayya ya fara fitar da alkaluman kasafin 2025 da Bola Ahmed Tinubu ya gabatar a zaman haɗin guiwa na Majalisa ta 10.
Jam'iyyar PDP ta gargadi majalisa kan kasafin kudin da Bola Tinubu ya gabatar na 2025. PDP ta ce akwai illoli a cikin kasafin da za su kara nakasa 'yan kasa.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce gabatar da kasafin kudi na ɗaya daga cikim hakkokinnda kundin tsarin mulkin Najeriya ya ɗora masa, ya ce zai sabunta fata.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Legas bayan kammala gabatar da kasafin kudin shekarar 2025 a gaban majalisar tarayya. Tinubu zai yi hutu a Legas.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ƴa gabatar da kudirin kasafin kudin 2025 gaban ƴan majalisar tarayya ta 10 yau Laraba, 18 ga watan Disambar, 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar da kasafin kudin shekarar 2024 a ranar Laraba a gaban 'yan majalisar tarayya. Ya yi bayanin ayyukan da za a yi da kudaden.
Kasafin Kudi
Samu kari