Kasafin Kudi
Naira tiriliyan 3 ya shigo cikin asusun gwamnatin tarayya kuma an raba Naira tiriliyan 1.7 a FAAC. Gwamnatin tarayya ta samu N580bn, an raba N549bn a jihohi.
Gwamnan jihar Neja ya gabatar da kasafin kudin Naira triliyan 1.5 ga majalisar dokokin jihar Neja. Gwamna Umaru Bago ya fadi manyan ayyukan da za a yi a 2025.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, zai gabatar da kudirin kasafin kudin shekarar 2025 a ranar Talatar makon gobe a gaban taron hadin gwiwa na majalisar dokokin kasar.
Bayan gwamna ya rikice yayin gabatar da kasafin kudi a gaban Majalisa, shugaban APC a Edo, Jarrett Tenebe ya kare Gwamna Monday Okpebholo na jihar.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya nada sabon mukaddashin Akanta-janar na Gwamnatin Tarayya mai suna Shamseldeen Ogunjimi bayan tsohon Akantan ya yi murabus.
An yi wata yar dirama a zauren majalisar dokokin jihar Edo yayin da Gwamna Monday Okpebholo ya bayyana a gaban mambobi domin gabatar da kasafin kudin 2025.
Majalisa ta fusata da marasa zuwa kare kasafin kudinsu. Ana shirin daukar mataki kan wasu ma'aikatun gwamnati da sauran hukumomi da ke fadin kasar.
Naira ta ƙaru zuwa N1,500 kan dala, tare da taimakon EFEMS, wadatar kudin daga 'yan ƙetare, da sha'awar masu saka jari kan tattalin arzikin Najeriya.
A cikin shekarar 2024, gwamnonin jihohi 12 na Arewacin Najeriya sun kashe N698.87bn kan kudaden gudanarwa, inda suka samu N205.63bn daga kudaden shiga.
Kasafin Kudi
Samu kari