Nasir Ahmad El-Rufai
Duk da kokarin da Nasir El-Rufai ya yi a bangarori da yawa a Kaduna, akwai inda ake bukatar gyara. Gwamna Uba Sani ya ce asibitocin jihar Kaduna sun yi kaca-kaca.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kaduna ta shawarci Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna da ya kafa kwamitin binciken tsohon gwamnan jihar, Nasiru El-Rufai.
Rahotanni sun yi nuni da cewa tsohon gwamnan jihar Kaduna, kuma jigo a jam'iyyar APC, Nasir Ahmad El-Rufai, na shirin kai Shugaba Bola Tinubu kotu.
Gwamnan Kuros Riba, Bassey Otu ya koka kan yadda ta tsinci jihar a matsanancin rashin kuɗi domin gudanar da ayyuka kamar yadda gwamnan Kaduna ya yi zargin bashi.
Sanata Shehu Sani ya ba Gwamnan Uba Sani shawara kan bashin jihar Kaduna da tsohon Gwamna, Nasir El-Rufai ya karbo inda ya ce ya kamata a bincike shi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kaduna, ta yabawa gwamnan jihar Malam Uba Sani, kan ayyukan ci gaba da yake gudanarwa a fadin jihar.
Dakatacciyar shugabar matan jam'iyyar APC a jihar Kaduna, Maryam Suleiman, ta fito ta gayawa duniya cewa tana nan kan bakanta kan sukar Gwamna Uba Sani.
Wani jigon jam’iyyar APC Francis Okoye ya ce babu abin damuwa kan ziyarar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya kai sakatariyar jam’iyyar SDP.
Akalla sabbin gwamnonin Arewacin Najeriya bakwai ne suka ci bashin biliyoyin kudi a cikin watanni shida kacal da suka yi a kan karagar mulkin jihohinsu.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari