Jihar Nasarawa
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci magoya bayansa su daina maida hankali kan masu haɗakar kayar da shi, yana mai cewa dukansu ƴan gudun hijirar siyasa ne.
Za a ji cewa kungiyoyin ma'aikatan wuta guda biyu sun hade kai, sun bayyana shirinsu na tsunduma yajin aiki saboda gazawar kamfanin wuta na Abuja.
Tsohon ministan muhalli da ya yi aiki a gwamnatin Muhammadu Buhari, Mohammed Abdullahi ya sauya sheka daga APC. Ana cewa zai yi takara a zaben 2027.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a fadar wani basarake da ke jihar Nasarawa. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da basaraken yayin harin.
China na sha'awar lithium na Najeriya saboda yawan jama’a, karfin tattalin arziki da matsayin jagorar kasuwanci a Yammacin Afirka, in ji Gwamna Sule.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa Allah ya albarkaci Najeriya da ma'adanin lithium wanda zai kawo mata kudade. Ya bukaci a maida hankali kansa.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya tabo batun abubuwan da suke sanya shi nadama a shekaru shida da ya kwashe yana kan madafun ikon jihar.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa shi da takwarorinsa ba za su yarda a rusa hukumomin zaɓen jihohi ba, ya ce INEC kanta tana fuskantar matsala.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya fito ya nesanta kansa daga rahotannin da ke cewa yana shirin neman takarar kujerar sanata a zaben 2027.
Jihar Nasarawa
Samu kari