Jihar Nasarawa
Yanzu muke samun labarin yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka hallaka wani jami'in soja tare da sace abokin aikinsa da suke tare a jihar Nasarawa a Arewaci.
Labarin da muke smau ya bayyana cewa, wasu tsagerun 'yan bindiga sun sace direban mataimakin gwamnan jihar Nasarawa a jiya da dare a lokacin da ya kai ziyara.
Jami'an hukumar yan sanda a jihar Nasarawa sun samu nasarar damƙe wani ɗan gidan yari da ya tsere daga Kuje lokacin da 'yan ta'adda suka kai farmaki a bara.
Rahoton da muke samu ya bayyana yadda aka sake kama wani matashin da ya yi sata bayan tserewa daga magarkamar Kuje da ke babban birnin tarayya Abuja, Arewa.
A cikin tsakar dare 'yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado. Karin bayani na tafe a cikin wannan rahoto.
An gano rijiyoyin man fetur a Arewa, ana ci gaba da bincike don gano saura. Yanzu haka an fara ba jihar Kogi kudin albarkacin man fetur da aka fara hakowa.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana cewa shi da kansa zai jagoranci kamfen ɗin neman zama shugaban majalisar wakilai, na Idris Ahmed Wase...
Jami'an yan sandan Najeriya na reshen jihar Nasarawa sun cafke wani barawo da suka dade suna saka wa ido, an kama shi tare da motocci guda 2 da wasu kayayyaki.
Jam'iyyar Labour ta jihar Nasarawa ta dakatar da wasu manyan mambobinta 11 ciki har da sakatare da ma'aji kan zarginsu da cin amanar jam'iyya da wasu abubuwa.
Jihar Nasarawa
Samu kari