Nadin Sarauta
Bayan rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi, manyan yan siyasa da sarakunan gargajiya sun ziyarci fadar Aminu Ado Bayero maimakon fadar Sarki Sanusi II.
Duk da ba a gama shari'ar masarauta a Kano ba, Sarki Muhammadu Sanusi II, ya yi sababbin nade-nade a jihar, ciki har da ɗansa Adam Lamido Sanusi (Ashraf).
Sarkin Ibadan da aka fi sani da Olubadan, Owolabi Olakulehin, ya bayyana cewa doka ba ta san da matsayin Sarkin Sasa a jihar Oyo ba bayan karɓar ragamar mulki.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya musanta jita-jitar cewa wani ya shige masa gaba wajen zaben sabon Alaafin Oyo, Mai Martaba, Oba Abimbola Akeem Owoade I.
Aliyu Atiku Abubakar, ɗan tsohon mataimmakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce ziyarar da ya kai gidan sarkin Fufore ba ta da alaƙa da goyon bayan tsarin Fintiri.
Bayan rasa rai a yayin bikin sallah a Kano, rundunar ‘yan sanda ta gayyaci Sarki Muhammadu Sanusi II, zuwa Abuja saboda rikicin da ya faru yayin bukukuwa.
An alhini a jihar Kebbi bayan sanar da rasuwar Sarkin Bunza, Dr. Mustapha Muhammad Bunza wanda ya rasu a ranar Laraba 2 ga watan Afrilun shekarar 2025.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa an mayar da Sarkin Gaya kan kujerarsa saboda jajircewarsa da tawali'u a lokacin da aka tube shi a shekarar 2023.
Bayan rasuwar Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sanusi a ranar Talata 1 ga watan Afrilun 2025, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero na ci gaba da karbar ta'aziyya.
Nadin Sarauta
Samu kari