Nadin Sarauta
Yayin da Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi hawan Babban Daki, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya halarci taron sarakunan Arewa da aka gudanar a birnin Kaduna.
Sarki Taofeek Owolabi na masarautar Obafemi ya gurfana gaban kotu bisa zargin kwacen fili, karɓar ₦75m ba bisa ka'ida ba, sannan ya kuma ƙi amsa gayyatar gwamnati.
Yayin da ake dakon hukuncin kotu kan rigimar masarautar Kano, Aminu Ado Bayero ya yabawa Shugaba Bola Tinubu bisa kafa hukumar raya kiwo da makiyaya ta kasa.
Ana zargin babban Sarki da damfara yayin da gwamnatin Ogun ta gurfanar da Oba Taofeek Owolabi a kotu bisa zargin kwace fili da karɓar kuɗi ba bisa ƙa’ida ba.
Sarakunan Arewa da suka hada da Gombe, Bauchi, da sarkin Daura sun nada Ado Doguwa, MA Abubakar, Anas Adamu Muhammad, Sani A A Haruna sarautar gargajiya.
Yayin da sace-sacen al'umma ya yi ƙamari a Edo, Gwamnan Monday Okpebholo, ya dakatar da sarkin Uwano, Dr. George Egabor, bisa yawaitar garkuwa da mutane.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, gwamnoni, ministoci sun halarci nadin sarautar tsohon gwamnan Bauchi M A Abubakar Makama Babba a Bauchi.
Babbar kotun jihar Oyo ta yi fatali da karar da wasu mutum 4 ƴan gidan sarauta suka shigar, suna kalubalantar naɗin sarkin Orile Igbon (Olugbon na Orile Igbon).
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da rasuwar Danmajen Arewan Zazzau, Injiniya Hayyatu Mustapha a ranar Asabar 12 ga watan Afrilun 2025 a jihar Kaduna.
Nadin Sarauta
Samu kari