Musulmai
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar, ya sanar da ganin jinjirin watan Ramadana a wasu yankuna na Najeriya. Za a tashi da azumi ranar Asabar.
Ana daf da fara azumin watan Ramadan, dan Majalisar Tarayya a Sokoto ya gwangwaje yan mazabarsa da abinci, kudi da kuma tallafi ga malamai a yankin.
Hon. Usman Zannah ya raba tallafin abinci ga mutane 5,000 a mazabarsa domin rage wahalhalu, musamman a yanzu da ake shirin fara azumin watan Ramadan.
Kasar Saudiyya ta fitar da sanarwa kan duba watan Ramadan na azumin 2025. Ta ce akwai gajimare a wasu yankuna yayin da ake jiran sanarwa ta karshe.
Mai alfarma sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci ƴan kasuwa su guje ɓoye kayan abinci, sannan su tausaya su rage farashinsu da azumi.
Shugaban majalisar malamai na ƙungiyar Izala ya Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ja hankalin musulmi su tuna da dailin wajabta masu azumin Ramadan.
'Yan kasuwa dake cinikayya a kasuwanni da dama a Kano sun shaida wa Legit cewa akwai alamun saukin farashin kaya da ake samu a yanzu daga Allah ne kawai.
Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya rabawa malamai da limamai da ladabai tallafin maƙudan kudi da buhunan masara domin su shirya zuwan watan Ramadan.
kwamitin ganin wata a fadar sarkin Musulmi ya yi karin haske kan matakan da suke bi wajen tantance labarai da suke samu. Masana taurari sun fadi ranar ganin wata
Musulmai
Samu kari