Musulmai
Rahotanni sun tabbatar da cewa wani matashi, Laminde Boka ya hallaka mutane ukuda ke jiran lokacin fara salla da Asubahi a wani masallaci a birnin Abuja.
An shiga firgici a Hotoro Maraba, Kano, bayan wani matashi ya kashe ladan masallaci a sallar Asuba, lamarin da ya sa ‘yan sanda suka mamaye yankin.
Majalisar ƙasa ta Austria ta amince da sabuwar doka da ta haramta sanya hijabi ga ’yan mata Musulmai ƙasa da shekara 14 a makarantu wanda ake sukar matakin.
Hukumar Alhazan Najeriya watau NAHCON ta sanar da bude shafin daukar malaman lafiya da za su yi aikin hula da lafiyar mahajjata a aikin hajjin 2026.
Gwamnatin Jigawa za ta kashe Naira biliyan 3.5 domin gyara da inganta harkokin makarantun Tsangaya, wanda ake haddar Alkur'ani Mai Girma a jihar.
Zaman aure a Musulunci na bukatar zaman lafiya da kwanciyar hankali. Sheikh Jamilu Zarewa ya fadi yadda kishiyoyi za su magance kishin idan miji zai kara aure.
A labarin nan, za a ji cewa Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya ce babu abin da ya shafi wadanda ba Musulmi ba da shari'ar Muslunci.
Kungiyoyin matasan Arewa a jihar Kano sun soki yunkurin kafa sabuwar Hisbah da za ta dauki jami’an da aka sallama, suna cewa hakan barazana ne ga doka.
Tsohon Gwamnan Ogun, Olusegun Osoba, ya bayyana dalilin da ya kawo ƙarshen tallafin aikin hajji da Umra, inda ya karkatar da kuɗin zuwa ilimi da kayan makarantu.
Musulmai
Samu kari