Musulmai
Kungiyar Muslim Public Affairs Centre (MPAC) ta ce harin dodon gargajiya kan limami ya saba wa doka ne kuma gwamnati ta binciki Lobanika da dukan masu hannu.
Kungiyar kare hakkin musulmin Najeriya watau MURIC ta buƙaci gwamnatin tarayya ta kafa kotunan shari'ar musulunci a kowace jiha a ƙasar nan birnin tarayya.
Mahaifin yarinyar da ake zargin malamin Musulunci da hallakawa, Ibrahim Lawal ya roki alfarma wurin gwamnan jihar Kwara domin a gaggauta sanya hannu a hukuncin kisa.
Hukumar kidayar Birtaniya ta sanar da cewa suna Muhammad ne mafi shahara a 2024 bayan samun matsayin a 2023. Hakan na da alaka da zuwan Musulmi Ingila da Wales.
Wani malamin Musulunci, Dr Dauda Awwal ya fito da sabuwar fassarar Kur'ani da harshen Yarabanci, Turanci mai dauke da rubutun Larabci da Romanci na farko a duniya.
Kotu a Ilorin ta yanke wa Malam Abdulrahman hukuncin kisa ta hanyar rataya kan kisan Hafsoh Lawal, ta kuma wanke wasu mutum hudu da ake zargi da hannu a kisan.
Sarkin Musulmi, Mai Alfarma Sa’ad Abubakar III ya bukaci kawo karshen kisan kiyashin da ake yi a Gaza wanda yake jawo asarar rayuka musamman mata da yara.
Malamin Musulunci, Sheikh Bello Aliyu Yabo ya shawarci masu mulki su tuba kafin mutuwa, yana sukar wadanda ke neman a yafe wa marigayi Muhammadu Buhari
Kungiyar Limamai da Alarammomi ta Ogun ta nuna damuwa kan hana zirga-zirga da ake shirin kakabawa a Ikolaje da Idiroko saboda jana’izar sarki da ya rasu.
Musulmai
Samu kari