Malaman Makaranta
Gwamnatin tarayya ta shiga batun ba dalibai hutu a watan Ramadan. Ministar ilimi ta bayyana cewa lamarin zai kawo tsaiko ga dalibai idan suka shafe wata a gida.
Idan ana zancen manyan makarantu na jami'a a duniya, ba a maganar na Najeriya. Akwai jami'o'i a Afrika da suke abin yabo da ya kamata a yi koyi da su a nan.
Gwamnatin jihar Kebbi na daukar malaman makaranta 2,000 domin inganta ilimi. Za a tura malaman makarantun gwamnati domin koyar da dalibai a sassan jihar.
Gwamnatin jihar Legas ta tabbatar da matsayarta kan hanyar hukunta dalibai a makarantu. Gwamnatin ta haramta duka a makarantu domin hukunta dalibai.
Kungiyar daliban Najeriya ta yi barazanar tsunduma yajin aiki matukar gwamnonin Kano, Bauchi, Katsina da Kebbi da su janye umarnin rufe makarantu a jihohinsu.
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya hana dalibai sanya dalibai aikin karfi da ya ritsa malamai sun sanya dalibai leburanci a wata makaranta da ziyarta.
Wata daliba a Jami’ar UNIZIK ta ciji malami bayan sun samu sabani kan daukar bidiyon TikTok. Jami’an tsaro sun fara bincike kan don gano gaskiyar lamarin.
Zargin cewa gwamnonin Arewa sun yi watsi da Turanci a makarantu ba gaskiya ba ne. Bincike ya nuna babu wata doka ko matsaya ta hadin gwiwa a kan hakan.
Malaman Ebonyi sun shiga yajin aikin sai baba-ta-gani bayan wasu shugabannin kananan hukumomi sun gaza biyan albashin watanni uku na malaman firamare.
Malaman Makaranta
Samu kari