Malaman Makaranta
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi magana kan komawa jami'a bayan ritaya a harkokin siyasa. Ya bayyana haka ne yayin bikin yaye dalibai
Gwamnatin Neja ta rufe jami'ar IBB da le Lapai bayan kashe wani dalibi. An rufe jami'ar IBB ne domin bincike kan hakikanin abin da ya faru domin gaba.
Gwamna Alex Otti ya ce za a dauki karin malamai 4,000 aiki a Abia, yayin da gwamnati ke kokarin samar da ilimi da kiwon lafiya kyauta a fadin jihar.
Gwamnatin jihar Jigawa ta rike albashin malamai 239 da suka yi watsi da aikinsu. An umurci wani mai gari da ya mayar da albashin shekara 3 da bai yi aikin ba.
Malaman jami'a sun koka kan rashin samun albashin watan Mayu bayan kusan mako daya da karewar wata. Abdelghaffar Amoka ya ce sun shiga sallah ba albashi.
Gwamnan Bauchi na shan suka kan cewa karatun Boko shirme ne a wani bidiyo. Dr Kabiru Danladi Lawanti ya soki gwamna Bala Mohammed kan maganar da ya yi.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya ba mutane da dama mamaki a wani bidiyo da ya wallafa a shafinsa, ya shiga aji ya koyar da ɗalibai a wata makaranta a jihar Ondo.
Sakataren kungiyar Izala na kasa, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe ya yi jimamin rasuwar malaminsa, Malam brahim Bawa Gwani da ya rasu yana da shekara 70.
Malaman firamaren birnin tarayya Abuja sun shiga yajin aiki karo na hudu, saboda gaza biyansu sabon albashi na N70,000. Lamarin ya hana dalibai zana jarabawa.
Malaman Makaranta
Samu kari