Kananan hukumomin Najeriya
Korafe-korafe sun biyo bayan matakin Gwamna Umaru Bago na Niger ya nada tsohon shugaban APC, Jibrin Imam, a matsayin shugaban hukumar zaɓen jihar.
An yi ta ce-ce-ku-ce bayan gwamnatin jihar Ebonyi ta bukaci shugabannin kananan hukumomi 13 su dauki nauyin akalla Mahajjaci daya don aikin Hajjin 2025.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya kawo wani tsari kan biyan kudin kananan hukumomi kai tsaye daga asusun Gwamnatin Tarayya da aka shirya tun watan Janairu.
Ganduje ya ƙaddamar da yakin neman zaben APC a Katsina, inda ya karɓi masu sauya sheƙa 40,000. Gwamna Radda ya yi alƙawarin zaɓen ciyamomi na gaskiya.
Tsofaffin shugabannin kananan hukumomin jihar Osun sun taso Gwamna Ademola Adeleke a gaban kan N183bn. Sun bukaci ya bayyana yadda ya kashe kudaden.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda, Muhammadu Buhari da manyan jagororin APC a Katsina sun halarci taron neman goyon baya ga APC a zaben kananan hukumomi
Jam'iyyar APC ta lashe kananan hukumomi 16 cikin 18 da aka fadi sakamakonsu a jihar Ondo, yayin da PDP ta jaddada aniyarta na kin shiga zaben ciyamomin.
Yayin da aka gudanar da zaben kananan hukumomi a Ondo, Hukumar ODIEC ta soke zabe a wata karamar hukuma saboda tsohon tambarin NNPP da aka yi amfani da shi.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta bayyana lokacin da za ta fara biyan kananan hukumomi kudadensu kai tsaye.
Kananan hukumomin Najeriya
Samu kari