
Lionel Messi







Fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi, ya amince da kulla yarjejeniya da PSG a kan kwantaragin shekaru biyu da damat tsawaitawa zuwa uku.

Shahararren ɗan wasan kwallon kafa, Lionel Messi, ya ɓarke da kuka yayin da yake jawabin bankwana ga magoya bayan tsohuwar ƙungiyarsa Barcelona ranar Lahadi.

Labarin da shigo mana da duminsa na nuna cewa babban dan kwallon Argentina, Lionel Messi, zai bar kungiyar kwallom Barcelona, bayan shekaru 20 a kungiyar..

Har yanzu kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na cikin duhu a kan makomar Kyaftin Lionel Messi wanda kwangilarsa zata kare a karshen wannan kakar ta bana din nan

A jiya Bilbao ta dauki kofin Super Cup, ta yi waje da Madrid, ta doke Barcelona. A wasan, VAR ya tonawa Tauraro Lionel Messi asiri, Messi ya tashi da jan kati.

Kwararru a Argetina sun kammala bincike, sun fadi abin da ya hallaka Maradona. Matsalar koda da hanta da ciwon zuciya ne su ka taru su ka hallaka Dattijon.
Lionel Messi
Samu kari