Lionel Messi
Cristiano Ronaldo ya ce ya fi kowa iya kwallo a tarihin duniya, ya fi Messi, Maradona, da Pele iya kwallo. Ya fadi dalilin da ya saka bai koma Barcelona ba.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa a duniya, Lionel Messi ya magantu kan kungiyar kwallon kafa da zai yi ritaya inda ya ce a Inter Miami zai karkare kwallo.
A shekarun baya, wasan 'El Clasico' ta fi ko wace wasa martaba da buguwa a lokacin da manyan 'yan wasa ke buga ta a lokaci guda, amma a yanzu ta rasa martabarta.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na kulob ɗin AlNassr FC, Christiano Ronaldo ya bayyana cewa babu wata adawa da ke tsakaninsa da ɗan kwallon Lionel Messi kamar.
Kamfanin kafa bajinta na Guinness ya raba gardama tsakanin Messi da Ronaldo kan waye ya fi shahara, ya tabbatar da Massi a matsayin mafi shahara da kofuna 41.
Manyan kungiyoyin hamayya a Spain, Real Madrid da Barcelona sun sha zawarcin 'yan wasa a kaka daya wanda a karshe dan wasan ke da zabin kungiyar da zai je.
Lionel Messi zai iya bin Cristiano Ronaldo zuwa Saudi Arabiya, an yi masa tayin £522m. A yau Ronaldo yana samun dukiyar da ta haura Naira Biliyan 2 a duk wata.
Mujallar Forbes ta Amurka ta fitar jerin ýan was an da suka fi samun kudi ta shekarar 2023 Jerin sunayen ya bayyana albashin ‘yan wasan da suka fi samun daloli.
Akwai yiwuwar Messi ya bar PSG nan ba da jimaawa ba, don haka kungiyoyin kwallon kafa da yawa ke neman yadda za su dauke shi zuwa cikinsu nan ba da jimawa ba.
Lionel Messi
Samu kari