Labarin Sojojin Najeriya
Bincike ya bayyana cewa akwai sabani a adadin mutanen da ake ruwaito wa cewa 'yan ta'adda sun kashe a jihar Filato biyo bayan hare-haren daren Litinin.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar gano wani mugun shiri da 'yan ta'addan ISWAP suke da shi na kafa sansanonin ta'addanci a jihohin Plateau da Bauchi.
Sojojin Najeriya sun kashe Gwaska da 'yan bindiga 100 a Katsina. Gwamna Radda ya yaba da farmakin, yana fatan zaman lafiya zai dawo da taimakon Allah.
Ma'aikatar yada labaran Najeriya ta karyata labarin da ke cewa Ministanta, Mohammed Idris ya nemi a yi fatali da kalaman gwamnan jihar Borno kan rashin tsaro.
Shugaban kwamitin majalisa mai kula da rundunar sojin kasa ya ce dole a saka ido a kan 'yan banga da basu horo na musamman bayan kisan Hausawa da aka yi a Edo.
A Kaduna, 'yan bindiga sun sace Fasto Samson Ndah Ali daga gidansa a Mararaba Abro. Sojoji da 'yan sanda sun bi sahun wadanda suka yi garkuwa da shi.
'Yan bindiga na ci gaba da kai hare-haren ramuwar gayya kan kisan manyan jahororinsu da jami'an tsaro suka yi a Zamfara. Sun yi awon gaba da mutane masu yawa.
Mashawarcin shugaban kasa, Nuhu Ribadu ya bayyana cewa dole ne a samu hadin kan jama'a idan har za a yaki matsalar rashin tsaro da gaske a jihar Filato.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta fusata bayan cin karo da labaran dake cewa an biya 'yan ta'adda kudin fansa kafin su saki tsohon shugaban hukumar NYSC.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari