Labarin Sojojin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa an yi ba ta kashi a tsakanin sojojin Najeriya da miyagun 'yan bindiga jim kadan bayan an kammala yarjejeniyar zaman lafiya a Katsina.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi kira ga hukumomi su sake nazari kan bukatar sulhu da 'yan bindigan Najeriya bayan an yi sulhu tsakanin Hamas da Isra'ila.
A wani sojan Najeriya ya kashe kan shi tare da harbe matar shi har lahira. Rundunar sojin Najeriya za ta cigaba da bincike kuma za ta dauki mataki kan lamarin.
Sojoji sun harbe dan sanda a Bauchi yayin sintiri, inda Ukasha Muhammed ya mutu. Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike, ta kuma kama sojojin da ake zargi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato kudade masu kauri a hannunsu.
Mutane uku sun mutu a rikicin Ugambe da Mbaiase, Benue. Sojojin OPWS sun dakile rikicin, sun kwato harsasai da kayan tsafi, sun kuma nemi a yi zaman lafiya.
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun samu nasara kan 'yan bindiga a jihar Sokoto. Sojojin sun kashe tsageru masu yawa yayin artabun da aka yi.
Rundunar sojan Najeriya ta tabbatar da rsuwar Laftanar Samson Haruna a Akwa Ibom bayan matar shi ta kona shi da fetur bayan sun yi rigima a cikin gida.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yi kira da babbar murya ga mutanen da ke rayuwa a kan iyaka. Ya bukaci ka da su bari 'yan ta'adda su kore su.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari