Labaran garkuwa da mutane
Yan bindigar da suka yi garkuwa da ɗaliban jami'o'in Jos da Maiduguri ranar Alhamis sun nemi iyaye da ƴan uwa su biya N50m a matsayin kuɗin fansa.
'Yan bindigan da suka yi garkuwa da kwamishinan matasa na jihar Anambra tare da matarsa sun sako shi. 'Yan bindigan sun sako shi ne bayan ya yi kwana daya.
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan bindiga sun yi garkuwa da mutane takwasa yayin da suka kai farmaki wurin bikin gargajiya a jihar Anambara da ke Kudu maso Gabas.
Yan bindiga sun sace dalibai likitoci su 20 a suka fito daga jami'o'in Maiduguri da filato za su tafi Enugu a jihar Benue. Rundunar yan sanda ta tabbatar da lamarin.
Ana fargabar wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi awon gaba da kwamishinan matasa na jihar Anambra tare da mai ɗakinsa ahanyar zuwa Abuja.
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Ogun ta tabbatar da cewa an yi garkuwa da waus mutum biyu ƴan ƙasar China, kuma maharan sun fara tuntuɓa domin neman fansa.
Wasu miyagun 'yan ta'adda sun yiwa dakarun sojojin Najeriya kwanton bauna a jihar Sokoto. 'Yan ta'addan sun hallaka sojoji hudu a harin da suka kai.
Masu garkuwa da ɗaliban jami'a da hadiman shugaban ƙaramar hukumar Kabba/Buhu a jihar Kogi sun nemi N10m a matsayin kun fansa, sun sauko daga N100m.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun shiga har cikin gida, sun yi awon gaba da wani malami, Sheih Isma'il Gausi a Zaria da ke jihar Kaduna da daren ranar Laraba.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari