Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda zai fara biyan limamai da masu unguwanni alawus-alawus domin su taimaka wajen magance matsalar tsaro a jihar.
Hukumar kula da gidajen gyaran hali reshen jihar Katsina ta bayyana cewa wasu Fursunoni biyu da ke dakon shari'a sun gudu daga kurkuku amma an sake kama ɗaya.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai ƙazamin hari a ƙaramar hukumar Danmusa ra jihar Katsina inda suka halaka mutum tara tare da sace wasu mutanen masu yawa.
Gwamnan jihar Ƙatsina, Alhaji Dikko Umaru Radda, ya sha alwashin ɗaukar mataki mai tsauri kan duk wanda aka samu yana taimakon ƴan bindiga a jihar.
Gwamna Umaru Dikko Radda na jihar Katsina ya bukaci bai wa mutane damar siyan bindiga a kasuwa don kare kansu kamar yadda 'yan bindiga ke yi a kasuwanni.
Malam Dikko Radda ya fara lalubo lagon yadda zai kawo karshen ayyukan ta'addanci a jihar Katsina, mun ɗan yi takaitaccen bincike kan sabon tsarin da ya kaddamar.
Babban mai taimaka wa gwamna Dikko Radɗa na jihar Katsina kan ilimin addinin Islama, Dakta Shamsudeen Abubakar Malumfashi ya rasu a hatsarin mota.
Gwamnatin Katsina karkashin jagorancin Malam Dikko Radda ta tabbatar da cewa ba zata yi zaman sulhu da kowane ɗan bindiga ko kungiyar 'yan ta'adda ba.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya ce sai dai ya mutu amma zai yi duk mai yiwuwa wajen tabbatar da tsaro a faɗin jihar da ke Arewa maso Yamma.
Katsina
Samu kari