Katsina
Kasurgumin dan bindiga, Ado Aliero ya bayyyana cewa yanzu kam za a zauna lafiya bayan zaman sulhu da aka yi a Faskari a Katsina. Aliero ya ce za a zauna lafiya.
Rahotanni sun ce an gudanar da sulhu yau Lahadi 14 ga watan Satumbar 2025 a ƙaramar hukumar Faskari da ke jihar Katsina domin kare farmakin ’yan bindiga
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda, ya bayyana cewa matsalar rashin tsaro ta kawo cikas a yunkurin gwamnatinsa na fara aikin titin da zai ci 18.9bn.
Gwamnatin tarayya ta gargadi yankuna 32 a jihohi 11 kan yiwuwar ambaliya daga Satumba 14–18, yayin da kogunan Benue, Niger da Gongola suka fara cika ruwa.
Rahotannin sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kai hari kan masallata a garin Matazu da ke Katsina, inda aka kashe wasu tare da jikkata wasu daga ciki.
A karon farko a tarihi mace ta shiga an yi hawan sallar gani da ita a Daura jihar Katsina, Sarauniyar kasar Hausa, Dr. Lubna Mohammed Gusau ce ta kafa tarihin.
Yan uwan tsohon shugaban kasan Najeriya, Muhammadu Buhari, sun bayyana dalilin da ya sanya aka yi sauye-sauye a kabarin marigayin a gidansa da ke Daura.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile harin 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun samu nasarar ne tare da hadin gwiwar sauran jami'an tsaro.
Sojojin Operation Fansan Yamma da jami’an tsaro sun yi nasarar dakile yunkurin ‘yan bindiga na kai hari wani kauyen karamar hukumar Malumfashi, an rasa rayuka.
Katsina
Samu kari