Kasar Saudiya
Netanyahu ya ce shiga yarjejeniyar Abraham Accords da Saudi Arabiya za ta zama babban ci gaba ga zaman lafiya, yayin da Trump ya danganta yarjejeniyar nukiliya.
Donald rump ya ce yarjejeniyar nukiliyar Amurka da Saudiyya za ta tabbata ne idan Riyadh ta amince da Isra'ila ta hanyar shiga Yarjejeniyar Abraham.
Yarjejeniyar nukiliyar Amurka da Saudiyya ta tayar da hankula a Isra'ila, inda tsofaffin shugabanni ke gargadin yiwuwar gasar makaman nukiliya a Gabas ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Lebanon ya jero wadansu kasashen Afrika 13 da aka amince wa yan kasar su kai ziyarar bude ido kafin su yi biza.
A labarin nan, za a ji cewa duk da adawar da kasar Amurka ke yi game da mallakar makamishin nukiliya ga wasu kasashe, ta fara kokarin taimakon Saudiyya ta mallaka.
Kungiyar kasashen Musulmi ta MWL ta yi Allah wadai da hare-haren da Iran ke kaiwa zuwa kasashen Gabas ta Tsakiya kamar Qatar, Kuwait, Jordan da sauransu.
Amurka ta amince da sayar wa Saudiyya makamai da kayan kariyar sama na kusan dala biliyan 1.96 domin ƙarfafa tsaronta da haɗin gwiwa da dakarun ƙawaye.
Hukumar Kula da Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON), ƙarƙashin jagorancin Shugabanta, ta yi albishir da shirin mayar wa mahajjata wasu daga cikin kudin da suka biya.
Wani jirgin sama mai saukar ungulu ya gamu da hatsari a kasar Saudiyya. Jirgin saman ya fado ne inda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutanen da ke cikinsa.
Kasar Saudiya
Samu kari