Kasar Saudiya
A 2025, babbar sallah (Eid Al Adha) za ta kama ranar 6 ko 7 ga Yuni, kamar yadda aka sanar. Kasashe 5 da suka hada da Pakistan da India za su yi sallah a 7 ga wata.
Wata mahajjaciya daga jihar Filato, Hajiya Zainab ta nuna halin gaskiya da riƙon amana yayin aikin hajjin 2025, ta mayar da $5000 da ta tsinta ga mai su ɗan Rasha.
Kasar Murtaniya ta musa cewa jirgin da ya dauko mahajjatanta ya fada Tekun Maliya yayin da ya yi hadari. Kasar ta ce na kammala jigilar Mahajjatanta lafiya.
Wata mahajjaciya daga jihar Zamfara ra samu karuwa a birnin Madina na kasar Saudiyya. 'Yan Najeriya sun yi martani kan haihuwar da mahajjaciyar ta yi.
Hukumomin ƙasar Saudiyya su sanar da ganin jinjirin watan Babbar Sallah yau Talata, sun ce alhazai za su yi hawan Arfah ranar Alhamis, sallah ranar Juma'a.
Mahajjaciyar Najeriya mai suna Hajiya Adizatu Dazum ta rasu a birnin Makka bayan rashin lafiya. Matar mai shekara 75 ta fito ne daga jihar Edo da ke Kudu.
Dan wasan Portugal, Cristiano Ronaldo ya nuna alamun zai bar Al Nassr ta Saudiyya bayan sun sha kashi a wasan da suka yi kuma suka gaza shiga gasar zakarun Asiya.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da Sheikh Saleh bin Abdullah Al Humaid a matsayin limamin Arafa da zai yi huduba wa miliyoyin musulman duniya a Namira.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi magana kan dalilin hana shi zuwa Saudiyya aikin hajjin 2025. Sheikh Gumi ya ce saboda matsayarsa kan siyasa ne.
Kasar Saudiya
Samu kari