Jihar Kano
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta haramtawa Gwamna Abba Kabir rusa wasu gidaje a Unguwar Salanta bayan an shirya rushe su a yankin.
Kungiyar dattawan jam’iyyar APC a yankin Arewa ta Tsakiyan Najeriya sun goyi bayan shugabancin Abdullahi Umar Ganduje inda suka ce ya yi abin da ya dace.
Wata kungiya ta al'ummar Rano, Kibiya da Bunkure ta bukaci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya yi watsi da batun rushe masarautun jihar da aka kafa.
Dan wasan tawagar Super Eagles, Sadiq Umar ya yi martani kan caccakar Alex Iwobi da ake yi a kafafen sadarwa inda ya ce shi ba Iwobi ba ne a yi hankali.
Akwai yiwuwar wasu jami’an da Abba Kabir Yusuf ya aika kananan hukumomi za su zama kantomomi. Idan aka kawo shugabannin rikon kwarya, ana barazanar zuwa kotu.
Jigon jam’iyyar PDP, Rilwan Olanrewaju ya shawarci Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano da ya yi watsi da kiran da APC ke yi masa na ya bar NNPP ya dawo cikinta.
Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta tsare daraktan fina-finan Kannywood, Sunusi Oscar a birnin Abuja inda ake zarginshi da furta kalaman barazana.
Rahoto ya zo yanzu nan cewa Kotun Musulunci ta aike da Murja Kunya zuwa gidan gyaran hali saboda zargin koyar da karuwanci da kuma tayar da hankali.
Gwamnatin jihar Kano ta hannun hukumar karbar korafe-korafen jama'a da yaki da cin hanci da rashawa, ta fadi dalilin rufe wasu rumbunan boye abinci.
Jihar Kano
Samu kari