Jihar Kano
Yayin da farin jinin jam'iyyar NNPP ke neman dusashewa a Kano, jigon jam'iyyar, Razaq Adebirigbe ya ce wannan ba sabon abu ba ne a siyasa amma za su yi galaba.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta shigar da korafi kan fitacciyar 'yar Tiktok, Murja Ibrahim Kunya inda ta bukaci ta biya ta diyyar N500,000 kan bata suna.
Kamar yadda kididdiga ta nuna, jihohin Katsina, Sokoto, Kano, Jigawa, Kebbi, Neja da Yobe sun fitar da sama da N28.3b domin ciyar da al'ummarsu abinci a Ramadan.
Hukumar tsare-tsare da raya birane ta jihar Kano ta rusa wasu gidaje a Gurin Gawa, yankin ƙaramar hukumar Kumbotso duk da umarnin babbar kotun jihar.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa ta tsara shirin ciyarwa da nufin taimakawa talakawa da gajiyayyu miliyan huɗu kafin karewar watan azumin Ramadan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta gargadi matasa da su guji tada zaune tsaye a cikin watan Ramadan, musamman a lokacin gudanar da wasannin al’ada na “tashe”.
Gidauniyar fitaccen dan kasuwa a Afirka, Aliko Dangote ta sanar da cewa a kullum ta na ciyar da mutane fiye da 10,000 a Kano da kewaye yayin ake azumi.
Sheikh Khalil ya ce babu wani dauri da za a yi wa Murja wanda zai kawo maslaha a abubuwan da take yi, inda ya roki Gwamna Abba da ya ba ta mukamin 'hadima'.
Bayan sanar da dan takarar mataimakin gwamna a Edo, shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya sauya dan takarar mataimakin gwamna a zaben jihar.
Jihar Kano
Samu kari