Jihar Kano
Jagoran jam'iyyar NNPP kuma dan takarar gwamnan jihar Gombe a zaben 2023, Hon. Khamisu Mailantarki ya yi murabus a yau Laraba 10 ga watan Yulin 2024.
Wasu fusatattun mazauna masarautar Rano a jihar Kano sun kori wakilin da Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya tura zuwa masarautar da aka rushe.
Ana sa ran shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat da wasu mutum shida za su gurfana a gaban kotu a jihar Kano ranar Alhamis.
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya gabatar da kudiri a Majalisar Tarayya domin neman kirkirar sabuwar jiha a Kano mai suna 'Jihar Tiga' a yau Laraba.
Rahotanni daga wasu jihohi a Arewacin kasar nan na cewa yanzu haka an fara samun karancin burodi, wanda ke daya daga abubuwan tsaraba, yayin da masu saye ke magana.
Ana hasashen wasu gwamnonin jihohin Najeriya za su iya samun matsala a zaben 2027 da ke tafe saboda matakan da suka dauka daban-daban a jihohinsu.
Wanda ya assasa kuma shugaban cocin ruhaniya na INRI, Primate Elijah Ayodele, ya ce ubangiji ne ya lamunce Muhammadu Sanusi II ya zama sarkin Kano.
Sanata Barau I. Ji brin ya ce akwai alamu mai karfi cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sanya hannu kan kudirin kafa hukumar hukumar raya Arewa maso Yamma (NWDC).
Jami'ar Bayero da ke jihar Kano ta sanar da korar dalibai 29 bisa samunsu da laifin satar amsa yayin jarrabawa, jami'ar ta dakatar dalibai 3, ta gargadin guda 15.
Jihar Kano
Samu kari