Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta yi martani kan bullar wata kungiya da ke tallata auren jinsi a jihar tare da kaddamar da bincike mai karfi domin daukar mataki kan lamarin.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Hashimu Dungurawa ya bayyana yadda matsayar Bola Tinubu a rigimar sarautar Kano za ta kawo masa matsala a zaben 2027 da ke tafe.
Shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Hashim Dungurawa, ya zargi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da goyon bayan Aminu Ado Bayero.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA ta kama wani basarake a jihar Osun mai suna Ba'ale Ige Babatunde da wani mai bautar kasa a Kano.
Rahotanni sun bayyana cewa kamfanin Kano Electric (KEDCO) ya maido da wutar lantarki a jami’ar Aliko Dangote da ke Wudil, bayan an biya shi Naira miliyan 100.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Idris Abdul'aziz ya yi martani kan dambarwar sarautar Kano inda ya kushe matakin dawo da Sanusi II kujerar sarauta.
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar hutu domin shigowa sabuwar shekarar musulunci ta 1446AH. Gwamnatin ta ce babu aiki a ranar Litinin, 8 ga watan Yulin 2024.
Shugaban jam'iyyar na kasa, Dr. Major Agbo ne ya barranta NNPP da wasikar ta cikin sanarwar da ya fitar ranar Alhamis a Abuja, inda ya ce matsalar ta cikin gida ce.
Farfesa Umar Labdo ya yi yi magana kan dambarwar sarautar Kano inda ya ba masu rigimar shawara game da shawo kan matsalar ba tare da hannun 'yan siyasa ba.
Jihar Kano
Samu kari