Jihar Kano
NNPP reshen Arewa maso Gabas ta gargadi 'ya'yanta a kan su yi hattara da wasu korarrun 'yan hjam'iyya da ke yada labarin karya a kan hukuncin kotu.
Yan sanda sun kwace makaman yan sa-kai a Uromi bayan kisan wasu Hausawa 16 a karshen watan Maris wanda ya jawo suke zanga-zanga a yankin da ke jihar Edo.
Kwamishinan yada labaran Kano, Kwamred Ibrahim Abdullahi Waiya ya bayyana cewa an hada kwamitin da zai karbo diyyar mafarautan da aka kona a Edo.
Peter Obi ya yaba wa 'yan sanda game da janye gayyatar da suka yi wa sarki Muhammadu Sanusi II zuwa Abuja. Obi ya ce a bar yan sanda a jihohi su warware rikicin.
Mazauna jihar Kano sun fuskanci kalubale da tashin hankali a cikin makoni biyun tun daga ranar 28 ga watan Maris na shekarar da aka ciki bayan kashe Hausawa a Edo.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan rigimar sarauta a Kano inda ya bukaci iyalan masarautar Kano su sasanta tsakaninsu ba tare da shigar da siyasa ba.
Sufeto Janar na 'yan sandan Najeriya, Kayode Egbetokun, ya janye gayyatar da aka yi wa Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II zuwa birnin tarayya Abuja.
Shahararren dan kasuwa, Atedo Peterside ya caccaki hedikwatar 'yan sanda a Abuja da ta gayyaci Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi, don bincike kan kashe-kashen Sallah.
Wasu mazauna Kano sun nuna damuwa kan gayyatar Sarki Muhammadu Sanusi II da yan sanda suka yi zuwa birnin Abuja inda suka ce ana son ta da rigima ne a jihar.
Jihar Kano
Samu kari