Jihar Jigawa
Rundunar ƴan sanda reshen jihar Jigawa ta tabbatar da aukuwar hatsarin jirgin ruwa bayan ya ɗauko yara 15 a yankin karamar hukumar Taura, mutum 6 sun rasu.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Jigawa sun kama wasu mutane da ake zargi suna da alaka da safarar makamai daga Jos a Filato zuwa Kano da Jigawa da bindigogi.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi kalaman zargi kan gwamnatin tarayya karkashin jagorancin mai girma Bola Tinubu. Ya ce ana son ganin bayan 'yan adawa.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa a shirye yake ya shiga kowace irin tafiya ta siyasa idan har za ta kai ga ceto Najeriya a 2027.
Ana shirin zaben cike gurbin dan majalisa da ya rasu, jam’iyyun APC da NNPP sun fitar da ‘yan takararsu ta hanyar lumana domin zaɓen da za a yi a watan gobe.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa duk da yana goyon bayan hadakar 'yan adawa ta ADC, ba zai taba barin jam'iyyarsa ta PDP ba.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin gwamnan Jigawa, Alhaji Ahmed Mahmud Gumel ya zama jagoran ADC, kuma ya nemi matasa su shigo jam'iyyar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Gumel a jihar Jigawa, Hon. Lawan Ya’u a yau Asabar, 5 ga Yulin 2025, yana da shekara 61 a duniya.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce a shirye yake ya marawa duk wanda jam'iyyar haɗaka watau ADC ta bai wa tikitin takarar shugaban ƙasa a 2027.
Jihar Jigawa
Samu kari