Jihar Jigawa
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule.Lamido ya bayyana cewada yiwuwar ya bar jam'iyyar PDP matukar aka gaza samo mafita game da rigingimun cikin gida.
Gwamnatin Jigawa za ta kashe Naira biliyan 3.5 domin gyara da inganta harkokin makarantun Tsangaya, wanda ake haddar Alkur'ani Mai Girma a jihar.
Gwamnonin jam'iyyar APC 6 sun shiga ganawa da Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa. An ce ganawar an yi ta ne a sirrance kuma ba a yi wa 'yan jarida bayani ba.
Mai martaba Sarkin Gumel, Alhaji Ahmed Mohammed Sani II ya cika shekara 54 a sarauta. Kashim Shettim. Sultan, manyan kasa da gwamna Namadu sun hallara Jigawa.
Tsohon Ministan Tsaro Mohammed Badaru ya karyata rahoton bogi da ya ce ya yi murabus ne saboda zargin hare-haren Amurka da gwamnatin Tinubu kan ‘yan daji.
Fiye da mambobin PDP 1,500 daga yankin Zuru sun koma APC a Kebbi bayan ceto daliban da aka sace, inda suka yaba da ayyukan Gwamna Nasir Idris da Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa ana hasashen Janar Christopher Musa mai ritaya zai maye gurbin Mohammed Badaru Abubakar bayan ya samu ganawa da Shugaba Bola Tinubu.
Ministan tsaro a Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa bisa dalilan lafiya, kuma Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da hakan.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya gargadi jam'iyyar PDP kan babban taron da ta gudanar a Ibadan. Ya bukaci ta soke zaben da ta yi a taron.
Jihar Jigawa
Samu kari